An official website of the United States government
Official websites use .gov
A .gov website belongs to an official government organization in the United States.
Secure .gov websites use HTTPS
A lock (
) or https:// means you’ve safely connected to the .gov website. Share sensitive information only on official, secure websites.
SAKATARE BLINKEN: Barkanku da safiya. Ina godiya kwarai, Mataimakiyar Shugaban ECOWAS, Madam Koroma. Ina godiya da irin kyakykyawar gabatarwa da aka yi mini, amma ina kara gode maki musanman gameda irin shugabancin da ake yi a nan ECOWAS, ba a yau ba kadai, amma a kowace rana. Kuma yana da kyau kwarai da kasancewata a nan ECOWAS, wadda take bada gudumawa mai mahimmanci sosai ga duk yankin, akan cudanyar tattalin arziki, tsaro, demokradiyya, yanayi, kiwon lafiya da sauran su. (PDF 175KB) »
Za a iya alakanta wannan bayani na kasa ga Kakaki Ned Price:Yau Sakatare Anthony J. Blinken ya gana da Shugaban Najeriya Buhari a Abuja. Sun tattauna gameda hadin gwiwa dake tsakanin Amurika da Najeriya akan yanayi da annobar COVID-19 da kuma goyon bayan da Amurika take baiwa shirin Najeriya a fannin makamashi da ake sabuntawa (PDF 106KB) »
“Za a iya alakanta wannan bayani na kasa ga Kakaki Ned Price:
Yau Sakatare Anthony J. Blinken ya gana ta yanar gizo, da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Ministan Harkokin Waje Geoffrey Onyeama. Sun tattauna
gameda farfado da tattalin arzikin duniya. (PDF 52KB)»
“Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka
Ofishin Mai Magana da yawun Ma’ikatar
Ranar Ashirin da Shida ga watan Afirilu, Shekarar Dubu Biyu da Ashirin da Daya
Ta hanyar ganawa ta waya
Takaitaccen bayani. (PDF 77KB)»
“Gwamnatin Tarayyar Nijeriya, ta kebe ranar Juma’a, 22 ga watan Fabrairun 2019, a matsayin Ranar Hutuwa, domin taimaka wa jama’ar Nijeriya, shirya kada kuri’ar zabubbukan Shugaban kasa da na wakilan Majalisar kasa., a ranar Asabar, 23, ga watan Fabrairun 2019. (PDF 48KB)»
“Ofishin Jakadancin kasar Amirka, ya damu, matuka, game da abinda zai faru, da ofishin shugaban kasa ya yanke shawarar dagewa da kuma nadin Babban Mai Shari’a, kuma shugaban sashen harkokin shari’a, ba tare da sanya hannun sashen zartar da dokoki ba, a wannan jajiberin, na gudanar da zabubbun kasa da jihohi. (PDF 46KB)»
Ofishin jakadancin Kasar Amirka, ya yi matukar goyon bayan hadaddiyar sanarwar hadin gwiwar da shugabannin Kungiyar ECOWAS da sauran masu lura da yadda ake gudanar da zabe, na duniya duka bayar, dangane da dage zabubbukan ranar 16, ga watan Fabrairu, a Nijeriya. (PDF 280KB)»
Irin yadda za a gudanar da babban zaben Nijeriya, mai zuwa, yana da muhimmanci, ba ga Nijeriya, kadai ba, har ga nahiyar Afrima. (PDF 54KB)»
Ofisoshin Jakadancin Amirka dake biranen Abuja da Lagos, za su kasance a bude, a lokacin tsaikon ayyukan gwamnatin kasar Amirka. Wannan ya kunshi har da sassan bayar da shawarwari. Duk kuma wani labarin da aka bayar, a da, ba shi da tushe. (PDF 45KB)»
Ofishin Jakadancin kasar Amirka, ya damu, matuka, game da abinda zai faru, da ofishin shugaban kasa ya yanke shawarar dagewa da kuma nadin Babban Mai Shari’a, kuma shugaban sashen harkokin shari’a, ba tare da sanya hannun sashen zartar da dokoki ba, a wannan jajiberin, na gudanar da zaduddun kasa da jihohi. (PDF 46KB)»
Irin yadda za a gudanar da babban zaben Nijeriya, mai zuwa, yana da muhimmanci, ba ga Nijeriya, ka]ai ba, har ga nahiyar Afrima. (PDF 54KB)»
Ofisoshin Jakadancin Amirka dake biranen Abuja da Lagos, za su kasance a bude, a lokacin tsaikon ayyukan gwamnatin kasar Amirka. Wannan ya kunshi har da sassan bayar da shawarwari. Duk kuma wani labarin da aka bayar, a da, ba shi da tushe. (PDF 46KB)»
In Abuja, please call: +234 9 461 4000
Outside of Office Hours in Abuja, contact: +234 9 461 4000 (and press 0)
In Lagos, please call: +234 1 460 3400
Outside of Office Hours in Lagos, contact: +234 1 460 3400
Outside of Nigeria: +234 9 461 4000
Emergency Contact – All Locations Get Travel Alerts International Parental Child Abduction Arrest of a U.S. Citizen Death of a U.S. Citizen Victims of Crime Emergency Financial Assistance